Monday, 29 January 2018

Ali Nuhu na murnar samun mabiya dubu 600 a Instagram

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki na murnar samun mabiya a dandalinshi na shafin Instagram da yawansu yakai dubu dari shida, Alin ya cewa masoyanshi Na gode, muna tayashi murna a fatan Allah ya kara daukaka.


No comments:

Post a Comment