Wednesday, 10 January 2018

Ali Nuhu tare da danshi Ahmad sun birge a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu kenan tare da danshi, Ahmad wanda shima jarumine a fina -finan Hausa, sun saka riga iri daya kuma Alin ya rungumi danshi a wannan hoton, abin gwanin birgewa.


Muna musu fatan Alheri

No comments:

Post a Comment