Wednesday, 3 January 2018

Allah dai shi biya: Kalli kayatattun sabbin taragwan jirgin kasar da shugaba Buhari zai kaddamar gobe a Kaduna: Ministan sufuri Amaechi ya hausu zuwa Kaduna

A gobene shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai ziyara jihar Kaduna domin kaddamar da wasu manyan ayyukan da gwamnatinshi tayi, a cikinsu akwai kaddamar da tashar jiragen ruwa ta doron kasa, irin ta ta farko a Najeriya da kuma karin taragon jirgin kasa akan hanyar jigin kasar Kaduna zuwa Abuja.A wadannan hotunan ministan Sufuri, Rotimi Chibuike Amaechine tare da sanata me wakiltar Bauchi ta kudu, Ali Wakili suke cikin sabon taragon da aka kawo akan hanyarsu ta zuwa garin Kaduna daga Abuja.

Kalli karin hotunan kayatattun sabbin taragwan jirgin anan kasa.No comments:

Post a Comment