Monday, 1 January 2018

"Allah ka daukaka sauran jarumai 'yan uwana kamar yadda ka daukakani a sabuwar shekara">>Adam A. Zango

 A sakon daya fitar na sabuwar shekara, tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam a. Zango yayi fatan Allah yasa sauran abokan aikinshi su samu daukaka irin wadda ya samu a sabuwar shekarar 2018.Gafai abinda ya rubuta kamar haka:

" Godiya ta tabbata ga ALLAH S.W.T da ya kawo mu karshen shekarar da muke ciki....ALLAH nagode da ni'imar da kayi min....ALLAH ka daukaka sauran jurumai yan uwa na kamar yadda ka daukaka ni a wannan sabuwar shekarar da zamu shiga... Ka budawa duk musulmin da yake neman halak ka kawar mana da fitina da tashin hankalin dake addabar mu a kannywood.....Ameen summa ameen.".

No comments:

Post a Comment