Monday, 22 January 2018

Amarya, Fatima Abdullahi Umar Ganduje

Amarya, diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje kenan da kwanannan, in Allah ya yarda za'a daura autenta da dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi, muna fatan Allah yasa Ayi lafiya ya kuma sanya Albarka a cikin auren.

No comments:

Post a Comment