Tuesday, 23 January 2018

Amarya, Fatima Abdullahi Umar Ganduje

A yayin da aurenta yake kara kisantowa, diyar gwamnan jihar Kano kuma Amaryar Idris Ajimobi, Fatima Abdullahi Umar Ganduje na kara daukar hotuna dake nuna farin cikinta a fili, a makon daya gabatane, tawagar gwamnan jihar Oyo da matarshi, Abiola Ajimobi suka kawo kayataccen Lefen Fatima.Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sa Alheri da basu zuri'a dayyiba dama dukkan sauran sabbin amare.


No comments:

Post a Comment