Friday, 26 January 2018

Amina Amal ta nunawa masoyanta sabon kunshinta

Kafafuwan jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wadannan hotunan data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara da suka sha kunshi ga kuma sarka wuyan kafar.


No comments:

Post a Comment