Sunday, 14 January 2018

Amina Amal ta sake jaddadawa Duniya irin soyayyar da takewa mawaki Wizkid

A makon daya gabatane tauraruwar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana tauraron mawakin Najeriyarnan Wizkid a matsayin wanda take so, Aminar ta saka jaddadawa Duniya cewa itafa har yanzu tana nan akan  bakanta.Hmmm....

No comments:

Post a Comment