Saturday, 6 January 2018

"An cemin muna kama da shugaba Buhari, da gaskene kuwa">>Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad Elrufai ya kwaikwayi yanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dauki hoto sannan ya hada hoton nasu, yace ba laifi bane dan da ya kwaikwai mahaifinshi, ya kara da cewa anata aikomai da sakonnin cewa wai suna kama da shugaba Buharin shin wai da gaske suna kama kuwa?


No comments:

Post a Comment