Saturday, 20 January 2018

An daura auren diyar marigayi Ibro

A yau Sabarne aka daura auren diyar marigayi, tauraron barkwanci na fina-finan Hausa, Rabilu Musa Dan Ibro me suna, Jawahir, a nan hotunane daga gurin daurain auren inda wasu daga cikin abokan aikin marigayin suka halarta.


Alasan Kwalle ne a hoton sama tare da mahaifin Ibro,  da kuma wasu 'ya'yan marigayin a hoton kasa sai kuma irin su Musa me Sana'a da Malam Dare dadai sauransu, muna fatan Allah ya bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment