Saturday, 20 January 2018

An karrama Malam Aminu Ibrahim Daurawa

A yau Asabar aka karrama shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, Wani wakilin kasar Sudanne ya karrama malamin saboda irin gudummuwar da yake baiwa Addini wajan yada Ilimi da tarbiyya tsakanin Al'umma.


Muna fatan Allah ya karawa malam daukaka Duniya da Lahira.


No comments:

Post a Comment