Tuesday, 2 January 2018

An karrama me baiwa shugaban kasa shawara akan watsa labarai, Femi Adesina da sarautar gargajiya

A yau talata, 2 ga watan Janairu, Aka karrama me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar watsa labarao, Femi Adesina da sarautar gargajiya a jihar Enugu, muna tayashi murna.


No comments:

Post a Comment