Friday, 26 January 2018

An samu hadarin jirgin sama a filin jirgi na Abuja

Wannan wani jirgine wanda bana haya ba da tayarshi ta gurde ta fita a yayin da yake tafiya akan titin da jirage ke sauka da tashi na filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake Abuja, saida aka tsayar da zirga-zirgar jirage na kusan mintuna talatin dalilin wannan hadari sannan daga baya aka sake bude hanyar.
Dailytrust.

No comments:

Post a Comment