Tuesday, 2 January 2018

Ango, Nomissgee ya taya masoyanshi murnar sabuwar shekara

Ango, Aminu Abba Umar, Nomissgee, tauraron me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, mawakin Gambara, ya taya masoyanshi murnar sabuwar shekara, kuma ya kara godewa masoyan nashi akan halartar bikin nashi da sukayi.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment