Tuesday, 16 January 2018

Anyi bikin tunawa da ranar sojoji ta kasa

A jiya, Litininne, 15 ga watan Janairu akayi bikin tunawa da 'yan mazan jiya wadanda suka kai gwauro suka kai mari wajan ganin Najeriya ta zama dunkulallaiyar kasa daya al'umma daya da suke zaune lafiya.Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da gwamnonin jihohin kasarnan sun karrama sojojin da suka sadaukar da rayukansu akan dunkilewar Najeriya, shugaba Buhari ya ajiye fulawar ban girma dan tunawa dasu, inda yace sun yi sadaukarwa mafi tsada a madadinmu kuma hakan bazai zamo a banzaba.

No comments:

Post a Comment