Sunday, 28 January 2018

Anyi kira ga Nafisa Abdullahi da ta rika rufe kanta da dankwali

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata data dauka lokacin da take murnar zagayowar ranar haihuwarta, a hotunan an ganta kai babu dan kwali, wasu sunyi kira ga Nafisar da ta rika saka dankwali.Wani dai cewa yayi saka dankwalidai yafi mutunci.
Ga dai abinda wasu suka rika cewa akan rashin saka dankwalin na Nafisa Abdullahi.


No comments:

Post a Comment