Friday, 19 January 2018

Anyi tururuwa dan kallon fim din Gwaska

Yau 19 ga watan Janairu ake nuna sabon shirin fim din Adam A. Zango me suna Gwaska ya Dawo a Ado Bayero Mall dake Kano, jarumai da dama hadi da masoya da abokan arzikine sukayi tururuwa dan kallon wanan fim.


No comments:

Post a Comment