Tuesday, 2 January 2018

Anyi wani taron shagalin jin dadi a jihar Borno, abinda ya dade be faruba saboda matsalar tsaro

A jiyane akayi wani shagali na jin dadi a Raha a jihar Maiduguri, samun zaman lafiyane daya fara dawowa garin ja kawo haka, anyi shaye-shayen lemuka da tande-tande, kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan.Allah ya kara kawomana zaman lafiya da cigaba a kasarmu Najeriya.


No comments:

Post a Comment