Sunday, 7 January 2018

Ashe ba mata kadai ke son wakar Ado Ado Gwanja ba: Hadda tsoffi

Ansan Ado Gwanja da rera wakoki masu nishadantar da musamman mata, domin yakan fada a cikin wakokin nashi cewa shi na matane, kuma limaminsune, duk da cewa ba matan kadai ke sauraranshinba, hadda samari ma suna jin wakokinshi to amma abin mamaki shine   ashe tsaffima ba'a barsu a bayaba.Adamun ne ya saka wannan hoton nashi da wannan tsohon yace "Masoyi bashi da kama".

Yawanci dai ana alakanta tsaffin mutane da jin wakokin irin na su shata da dan kwairo dadai sairansu, ashe harna zamani ma sunaji.

No comments:

Post a Comment