Wednesday, 24 January 2018

Ashe dai abin da gaskene: Kalli yanda maganar saka jar hulata kaya tsanin ma'aikacin Ganduje da wani

Me kula da kafafen sada zumunta na yanar gizon gwamnatin jihar Kano, Salihu Tanko Yakasai kenan inda maganar saka jar hula ta shiga tsakaninshi da wani bawan Allah, Ashe dai abin da gaskene.


A karshe dai Salihu yayi shiru, watakila dan kar maganar tayi tsawo takai inda ba'aso.

No comments:

Post a Comment