Thursday, 4 January 2018

Ashe dai har yanzu farin jininshi na nan: Kalli dandazon jama'ar da suka tarbi shugaba Buhari a Kaduna

Watakan shi farain jini ba'a siye da kudi, idan Allah ya baka ya baka, anan bidiyon wani yankine na dandazon jama'a da suka tarbi shugaban kasa Muhammadu Buhari yau a garin Kaduna inda yaje kaddamar da manyan ayyukan tashar jiragen ruwa ta doron kasa da kuma karin taragwan jiragen kasa na zamani da aka kawo akan hanyar Kaduna zuwa Abuja.Za'a iya jin mutane suna ta fadin sai baba a cikin bidiyon.

No comments:

Post a Comment