Tuesday, 9 January 2018

Ashe dai tsaffi na sauraron wakokin Nura M. Inuwa

Ashe dai tsoffi ma na sauraren mawakan zamani, koda yake masu iya magana na cewa ai wai duk zamanin daya riskeka da ranka da kuma karfinka to zamaninkane, a shekaranjiyane muka ji labarin wani tsoho dake sauraron wakar Ado Gwanja,to yauma ga wani tsohon shima masoyin wakokin Nura M. Inuwa.Ashe dai abin bana matasa bane kadai.

No comments:

Post a Comment