Wednesday, 31 January 2018

Ashe gwamna Ganduje na Kano gwanin kallon kwallone

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotunan yana kallon wasan Najeriya da Angola da aka buga a makon daya gabata, me kula da shafukan sada  zumunta na gwamnatin jihar Kanon, Salihu Tanko Yakasai ya bayyana cewa gwamnan yana matukar son wasan kwallon kafa.


Ya kara da cewa koda wucewa gwamnan yazo yi yaga ana kwallo to yakan tsaya ya kalla, kamar dai yanda ake iya gani a wadannan hotunan.
No comments:

Post a Comment