Friday, 26 January 2018

Ashe Momo ma gwanin rawane

Tauraron fina-finan Hausa kuma sanannen me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24, Aminu Sharif Momo kenan a wannan gajeren bidiyon yake cashewa, da alama yana gurin daukar fim ne tare da abokan aikinshi.No comments:

Post a Comment