Thursday, 25 January 2018

Ashe Nafisa Abdullahi cin tsiya gareta?

A sakon data yuwa abokiyar aikinta Nafisa Abdullahi na tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, Rahama Sadau tace "Ina tayaki murnar zagayowar ranar haihuwarki Acici Mala'ikun tauna".


No comments:

Post a Comment