Wednesday, 17 January 2018

Asibitin zamani da gwamnatin jihar Borno ke ginawa

A kokarin da gwamnatin jihar Borno take na sake gina garuruwan da mayakan kungiyar Boko Haram suka rugurguza, wannan wani asibitin zamanine da ake ginawa a Bolori, Ngarannam dake jihar Bornon da zai dauki gadaje dari.

No comments:

Post a Comment