Thursday, 25 January 2018

Atiku Abubakar tare da 'yan jam'iyyarshi na PDP

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar kenan a wannan hoton tare da shugaban kwamintin amintattu na jam'iyyar PDP da kuma daya daga cikin membobin kwamitin, Dr. Kemi Chuku.


No comments:

Post a Comment