Wednesday, 3 January 2018

"Bana so a daina magana akaina: Me kyau ko marar kyau">>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa akwai banbanci tsakanin Adamun da aka sani a shekarar data gabata, 2017 da kuma Adamun sabuwar shekarar 2018, Adamun yace bayaso a daina magana akanshi a koda yaushe.Ya kara da cewa magana me kyau ko marar kyau, yana so a cigaba dayi akanshi, domin koda masu sukarshi suna kara taimakawane wajan tallatashi a Duniya, ya kara da cewa duk wanda ya sanshi to ya karu dashi, wanda be sanshi ba kuwa yayi asararshi.

No comments:

Post a Comment