Wednesday, 10 January 2018

Banbarakwai: Mata ta goya mijinta: Zaka iya irin wannan soyayyar?

Wannan wani hotone da wata mata ta nunawa mijinta irin soyayyar da ba'a saba ganiba, goyashi tayi a gadon bayanta, andai saba ganin miji ya goya amma yau ga mata ta goya miji.


No comments:

Post a Comment