Thursday, 25 January 2018

"Barkanmu da Safiya">>Maryam Gidado

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da tayi kyau, tace Barkan mu da Safiya ina mana fatan Alheri. Muma muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment