Sunday, 7 January 2018

Bayan shekaru biyu tana nazarin Musulunci: Wannan baiwar Allahn ta musulunta

Wannan wata baiwar Allahce data musulunta, ta bayyana cewa saida ta dauki shekaru biyu tana nazari akan addinin Musulunci sannan ta fahimceshi kuma Allah ya haskaka zuciyarta ta karbi kalmar shahada.


Ta bayyana cewa tana alfahari da kasancewarta musulma. Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya karoana irinsu.

No comments:

Post a Comment