Monday, 22 January 2018

"Buharine zabina a shekarar 2019">>inji mawaki Sa'id Nagudu

Mawakin Hausa, Sa'id Nagudu ya bayyana cewa shifa a zaben shekarar 2019 me zuwa idan Allah ya kaimu, shugaban kasa, Muhammadu Buharine zabinshi, mawakin ya bayyana hakane a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na shafin Twitter.Kamar yanda ake iya gani a hoton sama Sa'id ya bayya cea " Kuri'a ta takace a shekarar 2019 in Allah ya yarda".

No comments:

Post a Comment