Monday, 8 January 2018

Classiq ya kaiwa Ango, Nomissgee ziyara gidanahi

Tauraron mawakin Gambara, Classiq ya kaiwa Ango, Aminu Abba Umar, Nomissgee ziyara har gida inda suka gaisa, Classiq din ya yiwa Nomissgee addu'ar fatan Alheri zaman lafiya da samun zuri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment