Tuesday, 2 January 2018

Cristiano Ronaldo yana nuna yawan kyautukan karramawa daya samu

Tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo kenan yake nuna yawan lambobin yabo daya samu a wannan hoton nashi, a shekarar data gabatane, bayan ya lashe kyautar kwallo ta Ballon d'or karo na biyar, ya cika bakin cewa ba'a taba yin hazikin dan kwallon kafaba kamarshi a Duniya.


No comments:

Post a Comment