Friday, 19 January 2018

Dan gidan Sani Danja bashi da lafiya

Dan gidan tauraron fina-finan Hausa da Turanci, Sani Musa Danja wanda ake kira da Sudais na kwance bashi da lafiya, kamar yanda mahaifiyarshi, Mansurah Isah ta bayyana a dandalinta na sada zumunta da muhawara.


Muna mishi fatan Allah ya bashi lafiya da sauran 'yan uwa dake gida da Asibiti.

No comments:

Post a Comment