Tuesday, 2 January 2018

Dan kwalisa: Kalli Adam A. Zango sanye da Kwat

Tauraron fina-finan Hausa, Kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan nashi daya sha kwalliya da kwat, ya haskaka sosai kuma hotunan sun birge, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment