Tuesday, 23 January 2018

Dan sanda Aminu Farouk da Kwankwaso ya dauki nauyin karatunshi: Ya kaimai ziyarar godiya

Wannan wani dan sandane me suna ASP. Aminu Farouk da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi'u Musa ya dauki nauyin karatunshi zuwa kasar Indiya. Aminu ya kaiwa Sanata Kwankwaso ziyarar godiya a gidanshi dake Kaduna.No comments:

Post a Comment