Wednesday, 10 January 2018

Dan sarki Kano, Aminu Muhammad Sanusi ya fara aikin dan sanda

Babban da namiji a gurin sarkin Kano, Aminu Muhammad Sanusi ya fara aiki a matsayin dan Sanda, a kwanakin bayane Aminu ya kammala makarantar horas da 'yan sanda dake Jos, wanda hakan ya bashi damar zama cikakken dan sanda,  rahotanni dai sun bayyana cewa shekarun aminu ashirin da biyu.


Aminu dai ya gaji kakanshine, Marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, domin shima ya taba yin aikin dan sanda.

Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment