Saturday, 6 January 2018

Dandanon wakar da Ado Gwanja ya yiwa matar da zai aura, Maimunatu

Tauraron mawakin maa, Ado Isa Gwanja kenan a wannan gajeren bidiyon yake wake matar dazai aure, Maimunatun, muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.No comments:

Post a Comment