Saturday, 6 January 2018

Dariyar Jamila Nagudu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu kenan a wannan hoton nata da take kyalkyala dariya, hoton ya kayatar, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment