Wednesday, 10 January 2018

Dauda Kahutu Rarara na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron mawakin siyasa, Dauka Kahutu Rarara na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment