Wednesday, 31 January 2018

Diyar Adam A. Zango, Murjanatu ta cika shekara guda da haihuwa

Diyar tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan, watau Murjanatu, ta cika shekara guda da haihuwa, kuma mahaifin nata ya nuna matukar murnarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwarta data sauran yara baki daya.No comments:

Post a Comment