Sunday, 14 January 2018

Diyar Gwaska ta zama Gwaska

Diyar tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan, Murjanatu sanye da fuskar sabon fim dinshi na Gwaska ya dawo da yake shirin saki a kasuwa kwanannan, Adamun yana amfani da salo kala-kala dan tallata wannan fim din nashi.

No comments:

Post a Comment