Tuesday, 23 January 2018

Fati K. K da mijinta sunje kallon fim din Gwaska ya Dawo


Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati K. K da mijinta sunje kallon fim din Gwaska ya Dawo na Adam A. Zango da ake nunawa a Ado Bayero Mall dake Kano, Fati da mijinta sun dauki hotuna tare da Adamun.
No comments:

Post a Comment