Tuesday, 23 January 2018

Fati Muhammad taje aikin Umrah

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad taje aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo da ita gida lafiya.

No comments:

Post a Comment