Monday, 1 January 2018

Fati nijar na murnar cika shekaru 34 a Duniya

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar na murnar zagayowar ranar haihuwarta, ta cika shekaru talatin da hudu, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka.


No comments:

Post a Comment