Thursday, 18 January 2018

Fati Shu'uma dai tayi kyau a wadannan hotunan

Da alama tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma tana cikin nishadi kuma tana nishadantar da masoyanta ta hanyar saka kayatattun hotuna masu kyau, a nan ma waau hotunan natane data sha kyau, abin gwamnin ban sha'awa.
No comments:

Post a Comment