Wednesday, 3 January 2018

Fati Shu'uma ta tona wani daya mata shirmen turanci: Amma wasu sunce data rufa mishi asiri tunda masoyintane

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma ta saka wani rubutu da wani masoyinta ya mata da turanci amma beyi daidaiba, tana mai dariya, tace, dolene sai kayi turancin?, amma wasu sun bayyana cewa ai masoyintane be kamata ta tona mishi asiriba.Gada abinda wasu ke fada akan wannan abu:

No comments:

Post a Comment