Thursday, 18 January 2018

Fati Shu'uma 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kwalliyar zamani ga wata lema ta musamman, abin gwanin ban sha'awa, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment