Tuesday, 23 January 2018

Fati Washa 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan hoton nata inda take sanye da hular sojoji, tasha kyau, abin gwanin birgewa.

No comments:

Post a Comment